Labarai
-
Jami’an tsaro sunyi nasarar kuɓutar da yara goma sha bakwai da mace da yan bindiga na sace
Dan Majalisar Dokoki ta Jihar Sakkwato mai wakiltar mazabar Gada ta Gabas, Honorabul Haruna Dauda ya ce an ceto yaran…
Read More » -
Mutane da dama sun mutu yayin da ‘yan bindiga suka bude wuta a wani gidan rawa kusa da birnin Moscow na Rasha
Kafofin yada labaran kasar Rasha sun rawaito cewa wasu ‘yan bindiga kusan biyar da suka yi ɓad-da-kama ne suka bude…
Read More » -
Ci-gaba: karon farko likitoci a Amurka sun dasawa mutum kodar alade
Likitocin sun shafe tsawon sa’o’i 4 suna tiyatar dasa kodar bayan an jirkita kwayoyin halittarta, ga Richard Slayman mai shekaru…
Read More » -
Wata kiristan ta suma sau biyu kafin karfe 4 na rana an garyaza da ita asibiti yayin gwada yin azumin Ramadan da tayi
Wata kirista Eniola Fagbemi wacce ke auren wani musulmi a Kudu ta yi kurarin cewa azumin musulmi bashi da wuya…
Read More » -
Yan Sanda Sun Nemi Murja Kunya Ta Biya Su Diyyar maƙudan kudi
Rundunar ’yan sandan ta shigar da wannan buƙatar ce a gaban Babbar Kotun Jihar Kano da ke titin Miller karkashin…
Read More » -
An bude shagon barasa na farko a ƙasar Saudiyya
An bude shagon shan barasa a kasar Saudiyya, irinsa na farko a tsawon shekarau 70. An dai takaice shagunan ne…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta baiyana Mamu da wasu mutane 15 a matsayin masu ɗaukar nauyin ta’addanci
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bayyana sunan Tukur Mamu, mawallafin jaridar Desert Herald a matsayin daya daga cikin…
Read More » -
Ina Tsammanin Baƙi Daga Ƙetare Ne Suka Kashe Sojoji A Delta — Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya ce yana ganin kamar baƙi daga ƙetare ne suka hallaka sojojin Najeriya 17…
Read More » -
Abin a yaba :Ɗangote zai raba shinkafar Naira biliyan 13 ga marasa galihu a jihohi 36
Ƙasaitaccen attajirin da ya fi kowa ƙarfin arziki a Afrika, Aliko Ɗangote, ya ƙaddamar da gagarimin aikin jinƙai na raba…
Read More » -
Da Ɗumi-Ɗuminsu Rundunar Jami’an Tsaro Sun Aike Da Kachalla Damina Barzahu Tare Da Dama Daga Cikin Yaran Shi
Ƙasurgumin ɗan ta’addar nan da ya addabi jihohin Katsina da Zamfara, Kachalla Damina, ya gamu da ajalin shi tare da…
Read More »









