Hausa Musics

AUDIO : Shamsu E t c – Sababbin Wakokin Gudu (4)

Advertisment

Wannan wasu sababbin wakoki ne da matashin mawakin shamsu etc ya fitar akan murna sallah wanda a al’ada anaso anyi nishadi amma kar ya sabawa Shari’a musulunci shine yayi wannan wakoki guda biyu daga ciki.
Sai kuma yayi wakokin biyu (2) daga cikin akan lamari na soyayya wanda wakokin ba laifi sai ka saurara zaku fahimci zance na akan wannan fasihin mawakin.
1. Shamsu Etc – Babyna
2 . Shamsu Etc – Kurmar so
3. Shamsu Etc – Sallah day
4. Shamsu Etc – sallah day party

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button