Hausa Hip Hop

MUSIC : feezy – So Juna  Ft Dj Ab

Feezy wanda yake dan uwa kuma kane ga shahararren mawakin nan na arewa hip hop ko music hausa hip hop ya fitar sa sabuwa wakarsa mai suna So Juna.

feezy shima yana so ya shahara a fagen wakokin arewa hip hop kamar yadda yayansa Dj Ab ya zamo a nihiyar africa.

MUSIC : feezy - So Juna  Ft Dj Ab
Feezy

Dj ab yayan feezy ne wanda shi feezy ya shahara wajen iya daukar video da kuma editin wanda wasu daga cikin wakokin dj ab shine ke aikin su.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button