Wakokin Gargajiya

MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo – Bafarawa

Advertisment

 

Shahararren mawakin nan na gargajiya sani Aliyu dan dawo wanda yayi fice sosai wajen wakokin Hausa.

Sani Aliyu Dan Dawo yayi suna a nahiyar Afirka baki daya shine yayiwa Dr. Attahiru Dallatu Bafarawa lokacin yana neman gwamnan jihar Sokoto.

MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo - Bafarawa

Sani Aliyu Dan Dawo a kasar hausa sun shahara wanda haryanzu inda waka ce sai dai ayi kwaikwayo su.

Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin sukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button