Opportunity

Yadda Zaka Nemi Aiki A Hukumar NCDC

Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu na

Ina matasa ga wata damar Daukar aiki a hukumar NCDC ta samu.

Hukumar kula da yaduwar cututuka ta kasa Wato (NCDC) ta bude portal domin daukar aiki ga masu karatun lafiya kamar

Karanta: Yadda Zaka Samu Kyautar N500,000 daga Kungiyar AiD Fundation

  • Bsc biology
  • microbiology
  • Biochemistry
  • Public health

Ga masu bukatar wannan aikin saiku shiga Link dinnan dake kasa domin cikawa:

Note: dole sai mai Bsc,HND, SLT ko DIPLOMA ta bangaren courses da aka jero a samane zai iya cikawa.

Allah ya bada sa’a

APPLY HERE NOW

Sources: Hikimatv

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button