Labarai

Yadda Ya Kasheta Ya Koma Yana Neman Kudin Fansa

Tirkashi! Duniya Ina Zaki Damu, Yadda Wani Matashi Ya Sace ‘Yar Yayarsa Ya Kasheta Ya Kuma Binne Neta A Kitchen Yayi Daɓe A Kanta Yazo Kuma Ya Nemi Kudin Fansa, Wasu Lamarin Idan Mutum Yaji Sun Faru Sai Kuji Kamar A Mafarki.

Wannan mutum shima yayi kisar wannan yarinyar ne kamar yadda malamin makarantarsu hanifa ya binneta amma shi wannan mutum abun nasa yayi muni sosai.

Domin kuwa ya cire sasan jikin wannan yarinyar sosai wanda ya tattara sauran sassan nata ya sanya a buhu.

Wasu Kuma Ko A Mafarkin Ma Sai Kuga Kamar Bazai Faru Ba.. Domin Samun Cikaken Labarin Ku Kalla Wannan Bidiyon.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button