Labarai
Masha Allah Auren wuri yayi Albarka an samu karuwa
Advertisment
Ango da amarya sun haihu wanda gashi nan tare da abinda sunka samu saida majiyarmu bata samu tabbacin namiji ko macece anka samu ba.
A madadin ceo hausaloaded da mabiyanta suna taya ango da amarya murna Allah ya raya abisa sunnah.
Sani YUNUSA
[email protected]