Hausa Hip Hop
[Video]Bello Sisqo -Your Body Bam Bam Ft Singah
Advertisment
Bello Sisqo ya saki bidiyon sabuwar wakarsa mai taken suna “Your Body Bam Bam” Dashi Singah wanda dama abaya yasaki Audio din wakar wanda yanzu haka shine ya saki video na wakar.
Wannan wakar akwai abubuwa sosai a cikinta savoda samun dan arewa da yayi irin wannan bidiyo sai an nema.