Labarai
[Bidiyo] Yadda Daga zuwa Gaisheshi baida Lafiya Yayimin Fyade – budurwa Zaliha
Advertisment
Budurwa Zaliha a cikin wannan bidiyo ta bayyana cewa da wata rana saurayin ta bai da lafiya har yake kiranta shin baki ga kin daina ganina ba tace eh yace ae baida Lafiya shine ko dubani bazakiyi ba.
Shine wata rana taje duba abokiyata sai ta biya ta gidansu shine ya fito sunka gaisa a bakin kofar gidansu yace miyasa bazata shigo ba canyeta zaiyi tace a’a to ki shigo.
Shine da shigarsu ya kwantar da ita yayi lalata da ita ma’ana fyade shine har ta dauki ciki.
Ga bidiyon nan ku saurari daga bakinta.



