Hausa Series Fim

Izzar So Ƙarin Bayyani Akan Episode 67 (Bidiyo)

Ƙarin Izzar So bayyani akan Episode 67 (Bidiyo)Wannan sanarwa ce da Umar Hashim yayi bayyani akan kashi na 67 Episode, 67 kenan a turance wanda ake saki duk sati ranar Lahadi kenan da misalin karfe 8 na dare.
To wannan rana an samu tangarda har anka fitar da sanarwa sai karfe goma na dare 10:00pm to amma kuma ba’a nan gizo ke sakar ba.
An sake samun wata matsala wanda amma yau komai dare za’a fitar da shi sai ku kasance da mu ga jawabin umar Hashim nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button