Labarai

Deputy Governor Niger Ahmed Muhd ketso yayi wuff Da Tsalelliyar Shuwa Arab (hotuna da bidiyo)

Mataimakin Gwamnan jihar Neja Alhaji Ahmad Muhammad Ketso tare da Amaryarsa da aka ɗaura musu aure a ƙarshen makon jiya a Abuja.
Samari ku motsa fah manya manya nan sai wuff suke da tsala tsalan yan mata kuna barci ku farka.
Allah ya sanya alkhairi ya bada zama lafiya.
Wannan shine bidiyon shigowar ango inda amaryarsa da abokansa da kawayente.


Ga hotunan nan kasa ku kalla.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button