Kannywood
Kalli Hotuna daga Gidan Ali Jita Da Matarsa Da Yayan Sa Barka Da Sallah
Wadannan hotuna sune hotunan mawakin masana’antar Kannywood wato Ali Isah wanda anka fi sani da Ali jita mai maƙogaron zinare suna taya al’ummar musulmi barka da sallah baki daga
UWanda zaku ga hotuna daga shi da matarsa da yayansa wanda kowane suna cikin fari da nishadi na ganin wannan rana.