Hausa Hip Hop
VIDEO+ AUDIO : 2sec X Dj Abba X Morell – Kyakkyawa Ce
Advertisment
Tagwayen mawakan nan su biyu masu suna “2sec” yan asalin jihar Lagos sun saki bidiyon wakarsu mai suna “Kyakkyawa Ce”.
2sec sunyi wannan waka tareda manyan mawakan Hausa hip-hop na Arewa wato Dj Abba (Dj Ab) da kuma Morell (Morellakilah).