Kannywood
Darasi Ga Yan Matan Kannywood Kan Fati Muhammad
Advertisment
Tabbas Ko Ba.a Mutu Da Kuruciya Ba.. A Kwana A Tashi Akwai Tsufa!! Wannan Darasi Ne Ga Matasan Yan Matan KannyWood, Ganin Yanda Jaruma Fati Muhammad Tsufa Ya Fara Bayyana A Gareta.
Kalli Wani Hira Da Akayi Da Ita Yanda Tsohuwar Jatumar Ta Koma.