Uncategorized
Wuff ! Kalli Hotunan Wani Saurayi yayi Wuff Da uwar wasu Ya Jawo cece kuce
A yau ranar lahadi shafin Rariya a dandalin sada zumunta na facebook sun wallafa wani karamin yaro da zaiyi Wuff da uwar wasu.
Wadannan sune hotunan ango da Amarya kamar yadda rariya sunka nuna.
Amma su sun nuna itace tayi Wuff da shi nan take fa kaga an fara musanyar martani a sashin tofa albarkacin bakinsu.
Wanda gaskia kam wannan hotunan duba da irin wannan yaro kamar bai malaki Hankalin kansa ba.
Ga dai kadan daga cikin martanin mutane.