Uncategorized

Yar wasan barkwanci Emanuella ta ginawa mamanta Gidan Milyoyin kudi (Hotuna)

Advertisment

Matashiya yar wasan barkwanci dake kudancin Nageriya Emanuella ta ginawa mahaifiyarta Gidan Milyoyin naira ta wallafa Hakan ne a shafinta Instagram.
Wanda Emanuel ta shahara wajen wasan barkwanci wanda ya nuna tabbas wannan yarinya ta samu kudi sosai a wannan harka wanda muna taya ta murna ginawa mahaifiyar ta wannan katafaren gida.
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.
Tabbas wannan yarinya ta sanya mahaifiyar cikin farin ciki sosai irin yadda hotuna sunka nuna.
 
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button