Hausa Hip Hop
MUSIC : Adam A Zango ~ Zo Gani So Bani
Mawaki kuma jarumi adam a zango ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “zo gani so bani” wanda yayi wannan wakar ne akan masoya wanda kuma alama ta nuna ta samu karbuwa.
Saboda mutane sun fara yi viral video suna sanya a shafinsu na Instagram wanda tabbas ya nuna kamar mutane suna jiraye da ita.
Wanda fasta wakar har sarki ali nunu ya wallafa ta a shafinsa na Instagram.
This is the best song I listened to.