Kannywood
Kalli Hoton Da Ya Jawo Rahama Sadau cece kuce Har Fati Washa Tayi Mata Martani Mai Zafi!!!
Advertisment
Wannan hoton da rahama sadau na dauka kusan kirginta duk a waje ya jawo mata cece kuce sosai a shafinta na Instagram.
Wanda har fati washa nayi mata martani da nuna alamar kuka akan wannan hoto.
Inda ta wallafa “na shiga ukku”.





Nan ne fa kaga martanin mutane ba daman nan kuma ta sanya cewa.
“Sai da kika sa”





Shima wannan hoton ya kawo mata yan kallo sosai wanda abun akwai mamaki sosai.
Ga hoton da ta wallafa.



Ya rage nata mu me ruwanmu