Kannywood

Bidiyo: Sako Zuwa ga Jaruma Rahama Sadau daga director Aminu S Bono Akan Yadda hoton Tsiraici

Shima dai darakta aminu s bono yayi sakon bidiyo zuwa ga jaruma rahama sadau akan Wallafa hotunan tsiraici da tayi wanda duk kowa yana Allah wadai da abinda ta aikata.
Wanda a gaskiya duk wanda yaga wannan shiga sai yayi Allah wadai da wannan abu da jarumar ta aikata a matsayinsa na musulma kuma itama tana cikin rigar musulunci da ake kau sasa kalamai akanta da Addinin Musulunci.
 
 
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button