Labarai

Bidiyo : kalli Bidiyo Alhamdulillahi !! Yanzu Ta Bayyana Akan Wadanda sunka kaiwa Gwamna Zulum Hari

Wannan shine Bidiyon yadda anka kaiwa tagawar gwamnan borno hari proff babagana Zulum hari a garin baga wanda abun sai ya baku matukar mamaki sosai.
Irin yadda ake wuta wuta Tsakanin boko haram da jami’an tsaro na gwama wanda Gaskiya wannan bawan Allah ya tsalake rijiya da baya.
Ga Bidiyon nan kasa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button