Hausa Musics
VIDEO : Yamu Baba x Zainab sambisa ~ Sambisa 3 ( HD Video)
Advertisment
Wannan shine wakar bidiyon wakar sambisa ta ukku wanda a gaskiya wannan bidiyo yayi matukar kyau sosai duk wanda ya kalli na daya zuwa biyu zai jinjinawa wadannan yan wasa tare da dirakta Abubakar s Shehu.
Wanda shine a yau munka zo muku da bidiyon wakar ta ukku wanda zamu baku damar downloading da kuma kallo kai tsaye.
Wanda a koda Yaushe kokarin Hausaloaded.com shine ya kawo mabinda kuke muradi da nishadi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




