Labarai

kalli Bidiyo : Meenah M Sadiq Da Young Ustaz Ra’ayinsu ya Zo Daya Akan Batun Auren Wuf!!

Advertisment

Idan baku manta ba bayan Malam ali na kwana Casa’in yayi wuf da wata mata mai shekaru fiye da 50.
Abun yayi yawo a kafa sada zumunta shine hajiya meenah m sadiq tace itama da ta samu saurayi zatayi wuf da shi.
Sai ga shi an samu ra’ayin Young Ustaz yaxo daya da hajiya.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button