Hausa Hip Hop
MUSIC : Adam A Zango _ Dabo Dabo Ft Inada NT4
Wannan wakar kamar yadda jarumi kjma fitaccen mawaki adam a zango yayi alkawali a yau juma’a zai fitar da ita.
Inda kuma ya bada gasar wannan waka akan naira dubu hamsin.
Sai ku ziyarci shafin sa na instagram domin shiga wannan gasa.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com