Addini
AUDIO : MATSAYAR MUSULMI GAME DA CUTAR CORONA – Dr Sheikh Muhammad Sani Umar R/Lemu
Advertisment
Fitaccen Malamin addinin Musulunci Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya gabatar da khuduba Mai taken “Matsayar Musulmi game da Cutar Corona”
Wallahi tunda wannan cutar da bayyana a doron duniya banji wani jawabi da ya gamsar dani a bisa fahimta na addini da rayuwa kamar jawabin da Dr Muhammad Sani Umar R/Lemu yayi ba
Ni dai a yanzu duk wata mas’ala da ta taso a duniya babu wanda nake son naji sharhinsa kamar na Dr Sani Umar R/Lemu, hakika Malam ya cika tekun ilmi
Zanso duk wani ‘dan uwa Musulmi ya saurari bayanin, wannan munka kawo muku domin saukarwa a wayoyinku sai kuyi amfani da link din da ke kasa.
Allah Ka sakawa Malamanmu sakamako da gidan Aljannah Amin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
