Hausa Hip Hop

MUSIC : Billy O – Yana sonki ft Dan kano

Advertisment

Fitaccen mawakin hausa hip hop wanda ya shahara a wajen rera wakokin soyayya da Nishadi.

Billy O ba mutum ne wanda sai an muku dogon bayani akansa bane, mutum ne wanda ya shahara wajen tsara baitoci da ƙafiya.

Billy O  shi da yaron sa Dan kano sun fitar da sabuwa waka mai suna “Yana sonki”.

Wakar yana sonki waka ce da anka zuba azanci da kalamai a cikin hikima da basira.

Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button