Addini

Bidiyo: Dr Muhd sani Umar R/Lemo Yayi Martani Mai zafi Akan Yaran Da Aka Sace A Arewa Anka chanza musu Addini

Ina fatan duk musulmi ya tsaya ya kalli wannan bidiyo daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr rijiyar lemo yayi bayyani da Allah wadai da sace yara musulmi ana chanza masu addini.
Inda yake ragarggazar wata yar boko da tace
“Idan abun da yafi damunta na mayar da yaran bayyu  wanda yayi mata raddi mai zafi”
Ga dai Bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button