Kannywood

VIDEO : Kalli Bidiyon Teema Makamashi Ta Tona Asirin Cewa Dagaske ‘Yan Sanda Sun Cafke Sadiya Haruna Sun Kulleta

Bayan Sadiya Haruna mai sayar da kayan mata ta fitar da wani sabon bidiyo wanda a jiya shafin Hausaloaded ya kawo muku
Mun samu cewa ta karyata wai an kamata wannan ba gaskiya bane sai gashi jiya kwatsam munyi kicibis da wani bidiyo jaruma teema Makashi wanda take cewa:
“Tabbas idan kamata an kamata har ta kwana daya a wajen hukuma wanda kuma wani abu ne da a tsakaninsu da ita teema makamashi wanda kuma a ranar anka yanke komai ya wuce”
“Amma maganar wai ba’a kamata ba gaskiya bane an kamata”.
Ga Bidiyon nan kasa:

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button