Uncategorized
TUNA BAYA :Martanin Dr Isa Aliyu Pantami zuwa Ga Ministoci
Advertisment
Wannan bidiyo ya dade yana wayo kafoffin yada labarai irin yadda ministocin kasar nan ke wandaka da dukiyar talakawa ,shine a yau ankayi tuna baya da shi bayan da ganin shehin malamin ya samu minista yanzu daga fadar shugaban kasa.
Shine shafi mai suna arewarmu tv channel daga Youtube ya dora
Ku danna kan hoton domin jida kunnuwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com