Uncategorized
VIDEO : AUREN DAN SHEKARA 70 DA ‘YAR SHEKARA 15: Da Alamar Ba Auren Dole Aka Yi Mata Ba
Kuma da alamar auren soyayya sukayi, ku kalli wannan videon zakuga yadda amarya take ta tikan rawa shi kuma yana mata manni da kudi, kuma da alama Dattijon shirgegen ‘dan bidi’ah ne, domin Ahlussunnah ba zaiyi irin yadda yayi a wannan video ba
Sannan matsala ta gaba ance wai yana da dabi’ar auri saki, amma duk da haka dai ya danfi dama-dama ace ya kasance mazinaci mai lalata ‘ya’yan mutane
Allah Ka sanya musu albarka cikin aurensu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com