Labarai

Na Je Landan Domin Tantance Sahihancin Bidiyon Ganduje – Magu

“[Bidiyon Ganduje ] na daya daga cikin dalilan zuwa na nan. Ina aikin tantance sahihancin bidiyon ne a nan Landan. Mun ba wa kwararru domin tantance bidiyon, domin ba zai iyu na tantance gaskiyar bidiyon a shafin jarida ba.

Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu A Jami’ar SARAUNIYA Mary dake Landan Yayin Amsa Tambaya Ga Barista Audu Bulama Bukarti.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button