Hausa Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Kai Na Kira Hafeez Latest Song

Sabuwa waka Nura M Inuwa mai suna ‘Hafeez’wanda wannan Wani sabon shirin ne wanda ake dauka yanzu haka.

Kai nakira muyo soyayya hafeez kazo.

– Nayi rawata har najuya ban ganka ba.

– Ko wataran ake zan barka karkai zato.

– Ban ra’ayi balle naji sautin murya nazo
Talla.

– Innaji ance hafeez tilas na waiwayo.

– Ba makawa yarda ke kauda dukkan zato.

– Mun hada kai baki na furta hafeez kazo.

– Duka aranmu soyayya tai mamaye.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button