Kannywood
HOTON BIDIYO :- Mawaki Nazir M. Ahmad Ya Raba Wayoyin Milyan Uku Ga Jama’a
Advertisment
Wayoyin kirar IPon wanda farashin kowane daya ya kai naira dubu dari biyar, Nazir ya raba su ga wasu mutane shida ne domin su amfana daga irin arzikin da Allah ya hore masa.
Download video Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



