Uncategorized

An Gano Cewa A Duniya Wawaye Bakwai (7) Ne !!! – Nana Fatima Abbas

AN GANO CEWA A DUNIYA WAWAYE GUDA 7 NE…
Daga Nana Fatima Abbas

1. Wanda yaga wadda yakeso bai gayamata ba har tasamu miji tayi aure wannan shine gara lamba daya.
2. Wanda yace yanason yarinya tace batasonsa kuma bai fita sha’aninta ba wannan shine dan wahalar Duniya
3. Wanda yarinya tabude baki tace tana sonsa amman yaki amincewa, akan yana son wata wannan shine gara na qarshe.
4. Wanda ke neman magani akan yarinya ta soshi ko akan saurayi yasota wannan shine wauta na Qarshe.
5. Wanda yadauki whatsap ko fcbk amatsayin addini Inyana online baya sallah kan lokaci wannan shine Dolo na karshe.
6. Wanda harkar Duniya ta hana masa neman yadda zai bautawa ubangijinsa wanna shine abokin shaidan
7 Wanda yakaranta wannan text Din amma bai turama wani ba wannan shine marowaci na farko

Fatan Alkhairi Ga Kowa.

Allah ka amsa ibadun mu 

Allah kajikan mu Allah kayi mana rahama 

Amin

Sources :facebook/hausatimes

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button