Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu
Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu
kun iya raira waka? kirkira naku waka irin na “Abin da ke raina”,waka daga fim din mansoor domin samun lashe N5000,haduwa da Ali nuhu,umar m shareef da maryam yahya kuma lashe Tikiti na ganin fim din mansoor a sinima.
Domin shiga wanannan Gasar
*Bi shafin mu @pulsenigeriahausa.
*kirkira naku waka irin na “Abin da ke raina”.
*Raba a shafib ku,Amabata @pulsenigeriahausa.
*Bukaci Abokan ku su so bidiyon akan shafin mu.
*Bidiyon da aka fi so zai lashe gasar.
Sanarwa daga babban jarumin Ali Nuhu A Shafinsa Na Instagram.
Domin kalla sanarwa bidiyon daga bakin jarumin sai ka danna nan
Download Video Mp4 Now
ku kasance da ®www.hausaloaded.com