Hausa Musics
[VIDEO] Umar M Shareef – Jirgin Soyayya
Advertisment
Saukar Da wakar Umar M Shariff Jirgin So Mansoor official video new song.
kamar yadda kuka sani hausaloaded yayi posting lokaci da ranar da za’a fita da wakokin mansoor daga shafin Ali nuhu a instagram da kuma Umar m shareef a instagram.Sa’a nan kuma nayi posting cewa an fitar da album na wakokin mansoor video daga shafin director film Ali nuhu a shafin sa na instagram da kuma mawakin Umar m shareef a instagram kuma shine Actor a cikin film din.
Alhamdulillahi ga waka daya daga cikin wakokin mai suna JIRGIN SO MANSOOR sai ku kasance da hausaloaded domin samun sauran wakokin.
Download Video Mp4 Here
Sources:Hausa Arewa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com