Uncategorized

Sheikh Ja’afar barka da zuwa

SHEIKH JAAFAR BARKA DA ZUWA

Jiya Allah ya Azurta Sheikh Dr. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo da Iyalinsa Zainab Jafar Mahmud samun karuwar d’a Namiji wanda suka sanyawa suna Jaafar. Mai jego da jaririnta suna nan cikin koshin lafiya.

Muna yiwa babban bako Sheikh Jaafar barka da zuwa, muna masa adduar fatan alheri da fatan Allah ya raya shi, Allah ya sa ya gaji kakansa Sheikh Jaafar Mahmud Adama wajen neman ilimi da yada shi.

Allah ya raya mana Sheikh Jaafar Ibn Ibrahim.

25-05-2017

Sources:sadeeqmedia.com.ng

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button