Uncategorized
Dr Muhammad sani Umar R/lemo -Yayin da yake Karba Kyauta Daga Madina(cikin hoto)
Advertisment
Sheikh Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo kenan yayin da yake karbar kyautarsa daga Sheikh Abdurrahman Arragdadiy Shugaban sashen Shari’a na Jami’ar Musulunci ta Madina, daren jiya Litinin 06 Feb 2017.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com