Uncategorized

MP3 TAMBAYOYI AKAN AURE | SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD ADAM KANO

Assalamu alaikum waharamtullah barka da wanannan rana mai albarka da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya ,har yau dae kun tare da sadeeqmedia.com.ng,masu kawo muku abubuwa na harkokin addinin musulunci a yau na zo muku da tambayoyi da amsa na SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD ADAM KANO ,MASU TAKEN:TAMBAYOYIN AURE

in sha Allah zamu dinga kawo muku wadannan MP3 ,wanannan shine zai zamo mana part 1 ,yana dauke da tambayoyi biyar (5) kadan kada kullum zamu dinga sanyawa
saboda kar wani/ko wata miyasa baa sanya wa gaba daya to gagawa aikin shaitan ne ALLAH ya karemu da aikin shaitan
domin download sai kayi click aka inka kaga an rubuta DOWNLOAD MP3
01. SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD TAMBAYA DA AMSA
             Download Mp3 Here
02. SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD TAMBAYA DA AMSA
      
         Download Mp3 Here
03. SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD TAMBAYA DA AMSA
            Download Mp3 Here
04.  SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD TAMBAYA DA AMSA
       Download Mp3 Here
05. SHEIKH JA’AFAR MAHMOUD TAMBAYA DA AMSA
       Download Mp3 Here

Domin karin bayyani sai ka ajiye comments dinku ko a tunbubemu ta number waya kamar haka 09032038203
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button