Uncategorized

TUNKUDE ZARGI TUSHE NE A SHARI’A!!|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Advertisment
*TUNKUDE ZARGI TUSHE NE A SHARI’A!!*
*_Tambaya:_*
Slm, Malam,Mutum ne yake rike da dukiyar marayu, wadda yawanta ya kai a fitar da zakka, to Malam Ya halatta idan an fitar da zakkar ya rike  ya yi amfani da ita?.
*_Amsa:_*
Wa alaikumassalam, Ya halatta mutukar yana cikin wadanda suka cancanci zakka, Amma da zai dauki wani Bangare ya bawa wani daban zai yi kyau, saboda tunkude zargi tushe ne a shari’a.
Allah ne mafi sani.
Amsawa: *_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
18/11/2016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button