Uncategorized

ZAN IYA AURAN   ‘YAR KANWAR MATATA?

ZAN IYA AURAN   ‘YAR KANWAR MATATA?
Tambaya:
Assalamu alaikum Malam,   Ya halatta mutum ya auri yar qanwar matarsa?
Amsa:
Wa alaikum assalam, ya halatta ya aure ta, bayan ya saki matarsa, amma bai halatta ya hada su ba saboda innarta ce, Annabi s.a.w. yana cewa: “Ba’a a hada mace da goggonta, ba’a hada mace da innarta a auratayya, saboda in kuka yi haka, za ku lallata zumunci ku” kamar ayadda ibnu Hibban ya rawaito.
Allah ne mafi sani
Dr. Jamilu Zarewa
2052016
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button