Abinci
- Labarai
Farashin abinci ya fara sauka a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Yayin da aka faragirbi a wasu sassan Nijeriya, ana sa ran za a iya samun saukar farashin amfanin gona a…
Read More » - Labarai
Kwastam sun fitar da ka’idojin shigo da kayan abinci da aka sawwake wa haraji
Hukumar Kwastan ta Najeriya (NCS), a ranar Laraba, ta sanar da amincewar Shugaba Bola Tinubu don aiwatar da dokar shigo…
Read More » - Labarai
Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000 a kasuwannin arewancin Nijeriya
Buhun Aya a kasuwannin jihar shi ma ya kai Dubu 100,000 Farashin Buhun Gyadar ƙuriga ya kai Naira Dubu 200,000…
Read More » - Labarai
Ana ci gaba da samun sauƙin farashin kayan Abinci a kasuwannin arewancin Najeriya
Ana ci gaba da samun sauƙin farashin kayan Abinci a jihar Katsina Buhun Masara ya dawo 73,000 Dawa 75,000 a…
Read More » - Labarai
Mazauna Kaduna, Kano da Katsina na fama da tashin farashin abinci a kasuwanni
Al’ummar Nijeriya na fuskantar hauhawar farashin kayayyakin abinci da ba a taba yin irinsa ba. Binciken da kamfanin dillancin labarai…
Read More » - Labarai
Farashin abinci sai ƙara tashin Gwauron zabi yake a kasuwa
Farashin buhun masara mai cin tiya 40 na cigaba tashi a wasu kasuwannin sassan Nijeriya, inda a kasuwar Karamar Hukumar…
Read More » - Labarai
Gwamnatin Nijeriya Ta Bayar Da Tirela 100 Na Shinkafa, Dawa Da Masara A Raba A Kano
Gwamnatin Nijeriya Ta Bayar Da Tirela 100 Na Shinkafa, Dawa Da Masara A Raba A Kano Gwamnatin tarayya ta bai…
Read More » - Labarai
Tinubu ya umurci a fito da abinci domin raba wa mazauna Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya umurci Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, da ya gaggauta sakin hatsi da kayan abinci ga…
Read More » - Labarai
Tsadar Rayuwa: Bankin Afirka Ya Tallafawa Najeriya Da Dala Miliyan 540
Bankin Raya Kasashen Afirka (AfDB) ya fara raba tallafin kudi Dalar Amurka Miliyan 540 ga wasu jihohi takwas a Najeriya.…
Read More » - Labarai
Labari mai daɗi: Farashin Kayan Abinci ya fara Sauka Kasa A wasu Jihohin Najeriya
Binciken jin ra’ayin Jama’a da na kasuwanni ya nuna cewa farashin Masara da Dawa da sauran hatsi ya fara sauka…
Read More »