Sports
-
Ronaldo zai koma Amurka da Buga wasa
Rahotanni daga kasar Amurka sun bayyana cewa tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da Real Madrid da…
Read More » -
Ba Zan Bar Bayern Munchen Ba –Lewandoski
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Brussia Dortmund kuma dan asalin kasar Poland, Lewandoski wanda yanzu haka yake wasansa…
Read More » -
Real Madrid Ta Gargadi Manchester City Da Juventus Kan Casemiro
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bayyana cewa dan wasanta, Casemiro, dan kasar Brazil bana siyarwa bane sakamakon rade-radin…
Read More » -
Real Madrid, PSG Da Barcelona Suna Zawarcin Salah
Wasu rahotanni daga kasar Birtaniya na cewa, manyan kungiyoyin kwallon kafa da suka hada da Barcelona da PSG da kuma…
Read More » -
Manchester United Za Ta Siyi Dan Wasan Baya Na Roma
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United tana zawarcin dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Roma, Kostas Monalos, wanda…
Read More » -
Ko Ka San Abin Da Pogba Yayi Tun Bayan Korar Mourinho?
Tun lokacin da sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United wato Ole Gunnar Solskjaer ya karvi ragamar…
Read More » -
Abinda Pogba yayi bayan da aka kori Mourinho da ya dauki hankulan Duniya
Bayan da labarin korar me horas da kungiyar Manchester United, Jose Mourinho ya bayyana, masu sharhi da dama sun ta…
Read More » -
Yanzu-yanzu: Kungiyar kwallon Manchester United ta sallami Jose Mourinho
Kungiyar kwallon kafan kasar ingila, Manchester United, ta sallami kocinta, Jose Mourinho, bayan kungiyar kwallon Liverpool ta lallasata a karshen…
Read More » -
Mohamed Salah ya lashe gasar zakaran kwallon Afirka na BBC
An zabi dan wasan kwallon kafa na Egypt kuma na kungiyar Liverpool Mohamed Salah a matsayin dan wasan da ya…
Read More » -
Messi Ya Ce Ronaldo Ba Abokinsa Ba Ne
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Leonel Messi, ya bayyana cewa alakarsa da dan wasan Real Madrid…
Read More »