Wakokin Gargajiya
MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo – Manajan Naira
Advertisment
Shahararren mawakin nan na gargajiya sani Aliyu dan dawo wanda yayi fice sosai wajen wakokin Hausa.
Sani Aliyu Dan Dawo yayi suna a nahiyar Afirka baki daya a fagen wakokin gargajiya na harshen Hausa.
![MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo - Manajan Naira MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo - Manajan Naira](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/02/images282429.jpeg?resize=464%2C464&ssl=1)
![MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo - Manajan Naira MUSIC : Sani Aliyu Dan Dawo - Manajan Naira](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/02/images282429.jpeg?resize=464%2C464&ssl=1)
Sani Aliyu Dan Dawo a kasar hausa sun shahara wanda haryanzu inda waka ce sai dai ayi kwaikwayo su.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin sukar da wakar
Advertisment