Opportunity
Yadda Zaka Nemi Aiki a Gidan Jaridar DailyTrust
Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lpy.
Ina matasa ga dama ta samu Gidan Jaridar DailyTrust zai dauki ma’aikata, sabo da haka idan kana ko kina da bukata saika shiga domin ka Nema.
Abubuwan da ake bukata wajen cike wannan aikin:
Kyakykyawar mu’amala.
Baka tsoron daukan rifoto.
Zaka iya daukan rifoto a social media.
Kuma kanajin yaren Turanci da kuma hausa
Domin Cike wannan aikin shiga wannan link din
APPLY HERE NOW
Allah ya bada sa’a
© Hikimatv