Labarai
Kwankwaso ya halarci bikin aure a Coci ba jar hula
Advertisment


Kamar yadda Freedomradio na ruwaito. An gudanar da ɗaurin auren ne a Cocin West African People’s Institute (WAPI) da ke birnin Calabar a ranar Asabar.
Wannan dai na zuwa ne kwana guda da auren sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PDP na Kano Bashir Sanata.
Ga wasu hotunan bikin auren daga Saifullahi Hassan mai taimakawa Sanata Kwankwaso kan yada labarai.



