Uncategorized

Wuff! Tsuntsu Daga Sama! Budurwa ‘Yar Nigeria Tayi Wuff Da Bature (Hotuna)

Wadannan hotunan wata Matashiya ce daga Arewa da ta yi Wuf da Wani Bature.
Kayatattun Hotunan su sun karade Shafukan sada zumunta inda akai ta musu fatan Alheri.
Ga Hotunan kasa muna muku fatan Alkhairi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button