Uncategorized
Kalli Hotunan “Pree-wedding” Na Yan Biyu Hassan Da Hassana, Hussaini Da Hussaina
Advertisment
Inda nan take sunka fara samun abun yabo irin wannan abun gwani ban sha’awa wanda har har gungiyar nan mai suna Northern hibiscuss sunka tofa albarkacin bakinsu ga abinda sunka wallafa.
“Gaskiya wannan bikin ba a yi ba mu ba.
This is so adorable.
Twins marrying twins.
And dole kuma yara suyi kama!!!
So cousins would now look like siblings!!!!
Oh masha ALLAH
ALLAH ya sanya alherin sa.
Toh a tsaya muji.
Shin husaini ne yaga hasana se yai wa hasan magana ya nemi husaina koko yaya akayi?
We really want to know!!!”
Ga hotunan nan kasa ku kalla.