Kannywood
Bidiyo : Hafsat Shehu ta nemi yafiya kan Tsinuwar da Tayiwa Rahama Sadau
Tsohuwar Jarumar Kannywood kuma matar margayi Ahmad s nuhu tayi wannan bidiyo ne wanda tace tayi wannan ne domin soyayar annabi Muhammad s.a.w.
Ta nuna cewa tsananin son annabi ne ya sanya wannan abunda tayiwa rahama sadau.
Wanda a cikin bidiyon zakuga tana tsinewa jaruma rahama sadau.
Ga bidiyon nan kasa.