Addini
Bidiyo : Abu Yayi Zafi ! Sako zuwa Ga Masu Cewa shin Ya Halatta Suyi Rawa Da Mazajensu ~ Sheikh Yusuf Asadus sunnah
Advertisment
Wannan wani sako ne wanda Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi ga masu cewa ya halatta mace tayi rawa a gaban mijinta.
Wannan shine nuna akwai zaman lafiya a a gidansu.
Ga bidiyon nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com