Labarai
Kurankus: Sadiya Farouk Ta Yi Magana Akan Jita Jita Da Ake na Aurenta Da Buhari
Advertisment
Minista Sadiya Ta Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa Na Cewa Yau Za’a Daura Mata Aure Tare Da Shugaban Kasa Muhammad Buhari Tayi Sanarwar ne A Shafinta Na Twitter inda Take Cewa labarin Dayake Yawo A Media Na Cewa Zasuyi Aure tsakanin ta Da Buhari ba Haka Bane, har’ila Yau Tace Ita da Shugaba Buhari Sun Juma Tare A Matsayin Abokai haka Zalika itama Aisha Buhari Kawartace Ta Kusa don Haka Zata Cigaba Da Mutunta Wannan Dangantaka Dake Tsakanin ta dasu…
@M Inuwa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com